Ad this

2/12/2019

[A Day before Election] Me ya kamata nayi kwana 3 kafun Election 2019 a matsayina na matashi. Shiga nan domin samun cikakken bayani>>>>>>>>>>> Please visit and Share

[A DAY Daya before Election] Me ya kamata nayi kwana 1 kafun Election 2019 a matsayina na matashi.


Zaɓe saura kwana kadan
Ta hanyar zabe ake dora shugaban ƙasa,Gobna, Dan majalisa, Sanata daga.
Wannan zaɓen zai kai shekaru 4 suna mulki kasani!
Wanda suke zabe Akwai Mata Akwai Maza wanda suka kai shekaru 18 yayi sama.
Iya sune a garin a'a suna wakiltan sauran ne.
Kasani inzaka yi zaɓe kana wakiltan; Marassa lafiya a Asibiti da gida, Gajiyayyu,Dottijai Maza da Mata da baza su iya fitaba, Mahaukata da basu da hankali, Yara da basu kai zaɓe ba dss.
Kasani Zaɓe Amana ne!!
Kasani idan ka zaɓasu wanda zai cutaddasu baka kyauta ba kuma za'a tambayeka hakkin su.
Karka ci Amana, jindadin su yanzu sababin na hannun ka!
Kawo magani Asibiti kula da mahaukata kawo Ruwa, kula da yara dss wadda zaka zaɓa zai iya!!
Shin zai iya kula da addinin Mutane, Mutuncin su, Jinin su!!!
Gareka Matashi !!
Kar ka yadda ka tada fada ko ka gudu da akwati!!
Idan ka tada Fada!! Wani GUDUWA zai yi Wani Fasa ZAƁEN zaiyi kaga ka shiga hakkin wa 'yensu kuma ALLAH zai tambayeka!!
Kaji tsoron ALLAH kana ji da lafiya da karfi wataran fa sai labari baza kayi gadon kasa ba!!
Muna fata ALLAH ya shiryar mana da Matasan mu. Ameeeeeeen.
Kasani wadda yake aikin ZAƁE kar kayi ha'inci kar kaci amana. Mutanen Nigeria sun kai MILIYAN nawa idan ka ci Amana ka ha'ince su ran KIYAMA yazaka yi.
Idan kayi zaɓe saboda kudi misali ambaka dubu Goma kasan idan an raba nawa ko wacce rana take a SHEKARA 4???
₦10,000÷4= ₦2,500
A shekara daya 1=₦2,500
A wata kuma = ₦208.3333
A sati daya kuma=₦52.083
A Rana  daya kuma = 7.440
Haba bawan ALLAH kasai da Kuri'ar'ka a NAIRA ₦7. KAYI TINANI!!!
Ana zaɓan Mutun ne saboda;
Karfin sa
Amanan sa
Adalcin sa
Ja'jircewan sa
Kula da hakkokin Mutane.
Kayi ADDU'A ALLAH yazaɓa mana Nagari!!!


#Don't SELL your Vote!!
#Don't FIGHT during VOTING!!
#Choose WISELY!!!
#INEC
#ELECTION 2019

Gudumawar 'yen Social media game da zaɓe.
ALLAH yazaɓa na Nagari.

Ibrahim Ali Gombe
Abusulaym111.
Social media analyst.
13-2-2019.

No comments:

Post a Comment