Ad this

5/12/2019

[Garaɓasa] Ko wani garaɓasa za mu samu idan MTN sukayi upgrading CODE na sa KUDI

Kana amfani da layin MTN!!!


MTN layi ne da jima a Nigeria

Ana masa iƙrari da every where go!

Ana Amfani da shi don sadarwa(Communication)

Ana kuma ziyarar  yanar giGi da shi.

Ana sa kudi ta hanyar danna CODE:
*555* da *888*

A yanzu sun bada sanarwar zasu yi update na code din da kudi.
Diga 12/05/2019---13/05/2019

Za'a fara3:00am- 12:00am na rana.
Duk mai sa kati sai yayi kokari yasa kafin lokacin ya cika.

Domin ba zaka samu daman aikin da wannan CODE din ba diga shanyuu.


Sai dai kuma zaka iya sa kudi ta BANK,*904#
ko kuma myMTN app


#Haske
#mtn
#arewa


Imfoinfo@abusulaym111.co

No comments:

Post a Comment