Ad this

5/12/2019

[KAYI RIGE-GENIYA] Domin tallafawa MARAYU A jihar GOMBE


Assalamu alaikum warahmatullahi wabarkatuhu.


Yana da ga Cikin amfanin azumi tunawa da halin da talakawa da marayu suke ciki.

Kuma azumi yana gyara jiki kamar Yadda masana suka fada.

Yawaita aikin alkhairi domin LADA din ka shi akeyi.

Ka CIYAR kar kaji tsoron talauci da ga wajen mai AL'ARSHI.

Kamawa iya yenka sada ka.


Kungiyar Zakka da waqafi na jihar GOMBE ta shirya shiri na musamman domin taimakawa marayu.

Sa naka hannu jarin acikin.

Kar ayi bakai!!!
Yi gudu, yi rige-geniya kasa naka!!!

Inka ciyar da maraya zaka samu aljanna!!.


 Duba hoto na sama ✓ domin samun cikkcikabayani.
#haske
#jaizbank
#zakka
#maraya
#talakawa
#waqafi
#azumin
#ramadan
#Gombe
#arewa
#Nigeria

Ibrahim Ali
imfo@abusulaym111.com.ng
13/05/2019
No comments:

Post a Comment