Ad this

6/19/2019

[TEACHING PRACTICE] SHAWARI GA MASU TP 001 TP IS FOR ALL EDUCATION STUDENTS 300LEVEL TP IS MANDATORY FOR ALL STUDENTS FROM 300LEVEL. WHAT IS THE IMPORTANT OF TP TO YOU? WHAT BENEFITS DID YOU GET?

SHAWARI GA MASU TP 001
Mene ne TP?

 TP shene Teaching Practice wato goda Koyarwa. Ana tura dalibai zuwa makarantu daban-daban wadda dalibi yazaɓa wa'yanda suke aji 300 level a Faculty na Education ko college of Education.

Ana tura dalibai ne don samo jarin Skills na koyarwa kafin su fara aiki gaba-daya.

Haduwa da tsofaffin malamai zai baka dama ka san abubuwa dayawa wadda ba'a karatu kawai ake samun su ba.
NOTE:
Kayi mu'amala da malamen da kasamu nagari, karka rainasu, karka zage su, karkace basu iya ba!, Karka zubar musu da mutumci kowa ka bashi girmansa yadda Yakamata. Idan amma laifi ko abinda ba dai-dai ba kana da shugaba kasa me shi (abinda zaman lafiya bai kawo ba tashin hankali bazai kawo shi ba).


Haduwa da Dalibai wannan zai baka dama kasan suwaye zaka yi aiki da su, ya ake zama da su, ya ake koyar mu su, ya ake samar musu conducive environment, ya kuma ake canza dabi'un su.

NOTE :
Shi Dalibi ba bawa bane mutum ne ƙirinka ya nada hakki.
Kasani dalibai zasu taimake kane ka taimake su." Daliben ka suna cikin life space naka" dole kakula da su don cimma manufarka.


Mu hadu a Kashi na 002

#TP
#Education
#schools
#GSU
#Arewa
#Gombe
#students

Ibrahim Ali
Abusulaym111
300level Student
20/06/2019

No comments:

Post a Comment