Ad this

7/14/2019

[ME SUKA FI LURA DA SHII] SUPERVISORS SUN FARA FITA. KO WANI RANA ZAKA IYA GANIN SU KA SHIRYA. Shiga nan domin ganin me suka fi lura da shi*>>>>>>>>>

Shawari ga Masu TP 002
Supervisors Sunfara fita ko kasan me suka fi lura da shi??

Da ciki akwai :
Suna zuwa zasu karɓi lesson plan naka!
Ka tanadi plan naka da kyau.

Suna duba behavioural Objective naka
*Kamar grammar
*Irin su actions word da kayi aiki da shi.
*Step by step na lesson
Previous knowledge naka
Shiga nanhttps://www.haskentauraro.com.ng/2019/06/teaching-practice-shawari-ga-masu-tp.html
*Irin su s' na Students
*Suna duba littafin yara suga ni ko dai dai ne abun da ka rubuta.
*Suna duba relationship na previous lesson da na current (Transfer of knowledge)
Introduction naka
*Suna lura da s' na "The teacher introduce s' the lesson.
Presentation naka
*Suna duba content din yayi daidai da abinda kake yi a allo, shekarun yara.
* Suna duba inda Yakamata kayi displaying na TEACHING AID.
* Ina ya kama ta kayi zanen'
* Ka san Topic din kuwa
* Suna iya ma tambayoyi
* Suna duba Littafin yara ko ka basu Assignment.
*Kayi Markin
* Kayi da sauri kayi Markin din assignment naka ko class work ka bayar ka sa jan biro.

Anan zamu dakata
Sai karo na 003
Shawari ga masu TP.
#gsu #education #TP #lessonplan
#gcdssg #gombe #arewa #nigeria #2019

Ibrahim Ali
(Tolba 001)
Infor@abuslaym111.comNo comments:

Post a Comment